Zambiya ko Jamhuriyar Zambiya (da Turanci: Republic of Zambia), ƙasa ce, da take Gabashien Afirka.[1] Zambiya, tana da iyaka da Democradiyyan kongo da ga Arewa, sai koma Tanzaniya da ga Arewa maso yamma, sai malawiy da ga Gabashin, Mozambique da ga kudau maso gabas, Zimbabwe da Botswana daga kudu, Namibiya. da ga kudu maso yamma, sai koma angola da ga yamma. Babban birnin Zambiya shiene Lusaka, da yaran Turanci capital city of Zambia is Lusaka, Zambiya, tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 752,618. Zambiya tana da yawan jama'a kimanin 16,591,390, bisa ga jimillar shekara ta 2016Shugaban kasar Zambiya Edgar Lungu ne daga shekara ta 2015. Mataimakin shugaban kasar Inonge Wina ce daga shekara ta 2015.

Zambiya
Republic of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Coat of arms of Zambia (en)
Flag of Zambia (en) Fassara Coat of arms of Zambia (en) Fassara

TakeStand and Sing of Zambia, Proud and Free (en) Fassara

Kirari«One Zambia, One Nation»
«Една Замбия, една нация»
«Una Zàmbia, una nació»
Wuri
Map
 14°S 28°E / 14°S 28°E / -14; 28

Babban birniLusaka
Yawan mutane
Faɗi17,094,130 (2017)
• Yawan mutane22.71 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Bangare naAfirka ta Tsakiya, Kudancin Afirka da Gabashin Afirka
Yawan fili752,618 km²
Wuri mafi tsayiMafinga Central (en) Fassara (2,339 m)
Wuri mafi ƙasaKogin Zambezi (329 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiNorthern Rhodesia (en) Fassara
Ƙirƙira24 Oktoba 1964
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatipresidential system (en) Fassara da representative democracy (en) Fassara
Majalisar zartarwaCabinet of Zambia (en) Fassara
Gangar majalisaNational Assembly (en) Fassara
• Shugaban kasar ZambiaHakainde Hichilema (24 ga Augusta, 2021)
• Shugaban kasar ZambiaEdgar Lungu (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara22,147,649,569 $ (2021)
KuɗiZambia kwacha
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.zm (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+260
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara, 911 (en) Fassara, *#06#, 991 (en) Fassara, 992 (en) Fassara da 993 (en) Fassara
Lambar ƙasaZM
Wasu abun

Yanar gizostatehouse.gov.zm
Zambiya
Hakainde Hichilema shugaba na yanzu

Tarihi gyara sashe

wasu tsaffin gine-gine masu tarihi a zambiya

Zambiya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1964, daga Kasar Birtaniya.

Mulki gyara sashe

Arziki gyara sashe

Kasuwanci a zambiya
kasuwannin zambiya

Wasanni gyara sashe

Fannin tsarotsaro gyara sashe

Ginin Manjo a zambia

Kimiya da Fasaha gyara sashe

Sifiri gyara sashe

hanyoyin mota
hanyoyin mota a zambiya

Sifirin Jirgin Sama gyara sashe

Sifirin Jirgin Kasa gyara sashe

Al'adu gyara sashe

al'adu a zambia

Mutane gyara sashe

Yaruka gyara sashe

Abinci gyara sashe

Tufafi gyara sashe

Ilimi gyara sashe

Addinai gyara sashe

Musulunci gyara sashe

Kiristanci gyara sashe

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe