Turanci
Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Turanci, harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da kasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language). Turanci shi ne harshen majalisar dinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Kasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) : 753,359,540 (2019) faɗi: 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) : 603,163,010 (2011) |
| |
Baƙaƙen boko da English orthography (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | en |
ISO 639-2 | eng |
ISO 639-3 | eng |
Glottolog | stan1293 [1] |
Manazarta gyara sashe
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Turanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGWikipedia:Kofan al'ummaCarles PuigdemontSpecial:SearchKhalid Al AmeriUmar M ShareefMaryam NawazHausawaKarin maganaYaƙin Duniya na IIHelp:BayanaiDauda Kahutu RararaSpecial:RecentChangesBayajiddaAli NuhuJerin sunayen Allah a MusulunciHausa BakwaiHarshen HausaAdam A ZangoNajeriyaUsman Dan FodiyoSaratu GidadoDuniyaIbrahim NiassIndiyaKaduna (jiha)Annabi IsahAnnabi MusaWikiShugabanciSana'o'in Hausawa na gargajiyaYahaya BelloUmar Ibn Al-KhattabAlqur'ani mai girmaZubar da cikiAhmad S NuhuFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgTumfafiya