Kenya ita ce ƙasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabacin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana maƙotantaka da ƙasashe biyar sune :-

  • daga yammaci tabkin Victoria da ƙasa Uganda
Kenya
Republic of Kenya (en)
Flag of Kenya (en)
Flag of Kenya (en) Fassara


TakeEe Mungu Nguvu Yetu (en) Fassara

Kirari«Harambee (en) Fassara»
Suna sabodaMount Kenya (en) Fassara
Wuri
Map
 0°06′N 38°00′E / 0.1°N 38°E / 0.1; 38

Babban birniNairobi
Yawan mutane
Faɗi48,468,138 (2017)
• Yawan mutane83.38 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Swahili
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naGabashin Afirka
Yawan fili581,309 km²
Wuri mafi tsayiMount Kenya (en) Fassara (5,199 m)
Wuri mafi ƙasaTekun Indiya (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiKenya (1963–1964) (en) Fassara
Ƙirƙira1963
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaGovernment of Kenya (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Kenya (en) Fassara
• President of Kenya (en) FassaraWilliam Ruto (13 Satumba 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara109,703,659,313 $ (2021)
KuɗiShilling na Kenya
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ke (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+254
Lambar taimakon gaggawa*#06# da 999 (en) Fassara
Lambar ƙasaKE
Wasu abun

Yanar gizopresident.go.ke
Kenya
  • daga arewa maso yammaci Sudan
William Ruto shugaban kasar na yanzu

[1][2][3]

Jihohin gyara sashe

kenya tanada jihohi takwas sune wa'yannan :-

  1. Takiya (1)
  2. Gichuiro (2)
  3. gabasci (3)
  4. Nairobi (4)
  5. arewa maso gabasci (5)
  6. Nyanza(6)
  7. Rift Valley (7)
  8. yammaci (8)

Tarihi gyara sashe

Kafin samun yancin a kenya
Kafin samun yancin kai a kenya
filin jirgin sama bayan samun yancin kan kenya

kenya tasamu ƴancin kanta daga turawan mulkin mallaka na biritania a shekara ta 1963 bayan shekara da samun ƴancin ta se tazama Jamhuriya ashekara ta 1888 turawan biritania da jamusawa suka raba gabashin afirka a wannan lokaci suka haɗa kai dan su karya ƙasashen musulmi jamusawa suka ɗau ƙasar Tanzaniya, biritania ta ɗauki kenya da rabo me girma na somalia.

Ruwan kenya mai girma
Al'adun mutanen kenya
kenya

kenya faɗin ta yakai 580,367 km tanada itatuwa masu yawa tanada duwatsu wanda tsawansu yakai 5,196m. kenya tanada yawan mutane 33000. sunada ƙabilu arbain kabilu mafe kima sune. kabiyar banto, ƙabilar kikuyu, ƙabilar luo, ƙabilar kama, ƙabilar kis, kabilar miro, ƙabilar trkata, ƙabilar nansi, da ƙabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50.

Hotuna gyara sashe


Addinai


  • Addinin brutustan 33%
  • katulik 10%
  • buda 2 %
  • musulmi 3%

suran hanyuye da suke be 45%

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.britannica.com/place/Kenya/History#ref419069
  2. http://historyworld.net/wrldhis/PlainTextHistoriesResponsive.asp?historyid=ad21
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-04-07. Retrieved 2020-04-15.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe