Na'a-Na'a
Na'a-Na'a yana daga cikin ciyayi ko kuma tsirrai waɗanda ake shukawa/watsawa a gona. Kuma yanada matukar amfani sosai, ana amfani dashi wajen shayi, da kuma ƙansasa abinci haka kuma ana amfani dashi wajen abubuwan amfanin gida, sosai kamar su man shafawa da sauran su. Haka yana magunguna da dama.[1] [2]
Na'a-Na'a | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Lamiales (en) |
Dangi | Lamiaceae (en) |
Subfamily | Nepetoideae (en) |
genus (en) | Mentha Linnaeus, 1753 |
General information | |
Tsatso | mint leaf (en) da Tsirrai na abinci |
Manazarta gyara sashe
- ↑ Isma'il, Ishaq (27 October 2019). "Amfanin Na'a-Na'a a jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 1 July 2021.
- ↑ "Cup of mint tea is an effective painkiller". bbc news. 29 November 2009. Retrieved 1 July 2021.
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGMaryam NawazCarles PuigdemontGoogleUmar M ShareefFalasdinawaMilanoSpecial:SearchHausawaKhalid Al AmeriDauda Kahutu RararaWikipedia:Kofan al'ummaYaƙin Duniya na IIKarin maganaIbrahim NiassAli NuhuJerin sunayen Allah a MusulunciHarshen HausaNajeriyaIndiyaUsman Dan FodiyoHausa BakwaiSpecial:MyTalkMuhammadu BuhariSpecial:RecentChangesBayajiddaAdam A ZangoZubar da cikiAhmad S NuhuHelp:BayanaiMoscowAlqur'ani mai girmaMusulunciShugabanciUmar Ibn Al-KhattabAnnabi IsahSokoto (jiha)File:Washington DC printable tourist attractions map.jpg