Ibrahim Babangida

Shugaban ƙasan Najeriya

Ibrahim Badamasi Babangida Janar ɗin soja ne mai ritaya, kuma shahararren ɗan siyasa ne, sannan kuma tsohon shugaban ƙasa ne a Nijeriya, ya kasance a lokacinsa ya kawo cigaba da dama a zamanin mulkinsa. Kuma shine shugaban ƙasar da ya ƙirƙiri jahohi masu yawa musamman a arewacin Nigeria.[1]

Ibrahim Babangida
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

3 ga Yuni, 1991 - 29 ga Yuni, 1992
Yoweri Museveni - Abdou Diouf (en) Fassara
8. shugaban ƙasar Najeriya

27 ga Augusta, 1985 - 26 ga Augusta, 1993
Muhammadu Buhari - Ernest Shonekan
Aliyu Muhammad Gusau

ga Janairu, 1984 - ga Augusta, 1985
Muhammad Inuwa Wushishi - Sani Abacha
Rayuwa
HaihuwaMinna, 17 ga Augusta, 1941 (82 shekaru)
ƙasaColony and Protectorate of Nigeria (en) Fassara
Taraiyar Najeriya
Jamhuriyar Najeriya ta farko
Jamhuriyar Najeriya ta biyu
Najeriya
Ƴan uwa
Abokiyar zamaMaryam Babangida
Karatu
MakarantaJami'ar Tsaron Nijeriya
Kwalejin Rundunar Soji da Ma’aikata, Jaji 1977)
United States Army Armor School (en) Fassara 1973)
Indian Military Academy (en) Fassara 1963)
Cibiyar Nazarin Siyasa da Dabaru ta ƙasa 1980)
HarsunaTuranci
Gbagyi
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'asoja da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Aikin soja
DigiriJanar
Ya faɗaciYaƙin basasar Najeriya
Imani
AddiniMusulunci
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party

Ibrahim babangida anhaife shine a 17 gawatan Agusta Shekara ta alif ɗari tara da arba'in da ɗaya 1941 a garin Minna jahar Niger dake tarayyar Nigeria

Manazarta

gyara sashe
  1. Agbese, Dan (2012). Ibrahim Babangida:The Military, Power and Politics. Adonis & Abbey Publishers. pp. 19–40. ISBN 9781906704964..
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.