Yassine Meriah (an haife shi a shekara ta 1993 a birnin Tunis, a ƙasar Tunisiya) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Tunisiya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Tunisiya daga shekara ta 2015.

Yassine Meriah
Rayuwa
HaihuwaTunis, 2 ga Yuli, 1993 (30 shekaru)
ƙasaTunisiya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Tunisia national association football team (en) Fassara-
Etoile Sportive de Metlaoui (en) Fassara2013-2014270
  CS Sfaxien (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi188 cm
Yassine Meriah a lokacin wasa