Stephen Harper [lafazi : /setefen hareper/] ɗan siyasan Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1959 a Toronto , Ontario , Kanada. Stephen Harper firaministan ƙasar Kanada ne daga Fabrairu 2006 (bayan Paul Martin ) zuwa Nuwamba 2015 (kafin Justin Trudeau ).
Stephen Harper 2 Mayu 2011 - 18 Oktoba 2015 District: Calgary Southwest (en) Election: 2011 Canadian federal election (en) 14 Oktoba 2008 - 1 Mayu 2011 District: Calgary Southwest (en) Election: 2008 Canadian federal election (en) 6 ga Faburairu, 2006 - 4 Nuwamba, 2015 ← Paul Martin - Justin Trudeau → 20 ga Maris, 2004 - 19 Oktoba 2015 ← John Lynch-Staunton (en) - Rona Ambrose (en) → Election: 2004 Conservative Party of Canada leadership election (en) 20 ga Maris, 2004 - 5 ga Faburairu, 2006 ← Grant Hill (en) - Bill Graham (en) → 28 ga Yuni, 2002 - ← Preston Manning (en) District: Calgary Southwest (en) 21 Mayu 2002 - 5 ga Faburairu, 2006 ← John Reynolds (en) - Bill Graham (en) → 25 Oktoba 1993 - 2 ga Yuni, 1997 ← James Hawkes (en) - Rob Anders (en) → District: Calgary West (en) District: Calgary Southwest (en) District: Calgary Southwest (en) 26 ga Augusta, 2016 - Bob Benzen (en) → District: Calgary Heritage (en) Rayuwa Cikakken suna Stephen Joseph Harper Haihuwa Toronto , 30 ga Afirilu, 1959 (65 shekaru)ƙasa Kanada Mazauni Calgary Harshen uwa Turanci Ƴan uwa Abokiyar zama Laureen Harper (en) (11 Disamba 1993 - Karatu Makaranta University of Calgary (en) John G. Althouse Middle School (en) Richview Collegiate Institute (en) The Royal Conservatory of Music (en) Harsuna Faransanci Turanci Sana'a Sana'a ɗan siyasa , Mai tattala arziki da pianist (en) Tsayi 1.88 m Wurin aiki Ottawa Kyaututtuka Kayan kida piano (en) Imani Addini Alliance World Fellowship (en) Jam'iyar siyasa Conservative Party of Canada (en) Liberal Party of Canada (en) Progressive Conservative Party of Canada (en) Canadian Alliance (en) Reform Party of Canada (en) IMDb nm1537235 stephenharper.com
Stephen Harper, 21 ga watan Afrilu 2008 Stephen Harper tare da George W Bush