Samah Anwar, (Arabic) 'yar wasan kwaikwayo ce ta kasar Masar [1] an haife ta a ranar 22 ga watan Afrilu, 1965, a Alkahira, Misira . [2] Ta fito a fim ɗin Secret Visit na shekarar 1981.

Samah Anwar
Rayuwa
HaihuwaKairo, 22 ga Afirilu, 1965 (59 shekaru)
ƙasaMisra
Karatu
MakarantaCairo University (en) Fassara
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'aJarumi
Muhimman ayyukaSecret Visit (fim)
Q12195115 Fassara
Q12212576 Fassara
IMDbnm1689300

Manazarta gyara sashe

  1. "For its First Edition, Egypt's Aflemha Online Film Festival Celebrates Women in Cinema". Scoop Empire. 20 January 2021. Retrieved 26 March 2021.
  2. Samah Anwar