Ziyarar sirri ( Larabci na Masar : زيارة سرية fassarar: Zeyara Serreya ) fim ne na shekarar 1981 na Masar yan wasan shirin sun haɗa da Salah Zulfikar, Athar El-Hakim, da Mahmoud El Meliguy. Atef El-Ghamry ne ya rubuta shi, kuma Nagy Anglo ne ya bada umarni.[1][2][3]

Secret Visit (fim)
Asali
Lokacin bugawa1981
Asalin sunaSecret Visit
Asalin harsheEgyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asaliMisra
Characteristics
Direction and screenplay
DarektaQ113987169 Fassara
'yan wasa
Tarihi
External links

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Wanda ake tuhuma, alkali Isma'il ya yanke masa hukuncin kisa, da dukkan hujjojin da ake tuhumarsa da shi, amma wanda ake tuhumar ya musanta aikata laifin, wanda hakan ya sa 'yarsa ta ziyarci alkali a gidansa, kuma tana da yaƙinin cewa mahaifinta ba shi da laifi. Alkalin ya je wurin waɗanda ake tuhuma a wata ziyarar sirri.[4]

Ƴan wasan shirin

gyara sashe
  • Salah Zulfikar a matsayin Alkali Ismail
  • Athar El-Hakim a matsayin Nawal Attia Al-Nabrawi
  • Mahmoud El-Meliguy a matsayin Attia Al-Nabawy
  • Mariam Fakhr Eddine a matsayin Olfat, Ismail's wife
  • Nabil Noureddine a matsayin Nabil Ismail
  • Galal Issa a matsayin Ibrahim
  • Samah Anwar a matsayin Noha Ismail
  • Nabil El-Desouky a matsayin Owaidah El-Shamy
  • Ali El-Sharif a matsayin coffee shop owner
  • Abdul Rahim Al-Zarqani a matsayin Fahmy Al-Sayed
  • Nadia Rafeeq a matsayin Nawal's mother
  • Soad Hussein a matsayin Azhaar, Fahmy El-Sayed's wife

Manazarta

gyara sashe
  1. al-Yamāmah (in Larabci). al-Mamlakah al-ʻArabīyah al-Saʻūdīyah, Muåssasat al-Yamāmah al-Ṣaḥafīyah.
  2. "Today Marks 28th Death Anniversary of Iconic Actor Salah Zulfikar - Sada El balad" (in Turanci). 2021-12-22. Retrieved 2022-07-26.
  3. صباح الخير (in Larabci). مؤسسة روز اليوسف]،. 1994.
  4. Data (ABCD), Arabs Big Centric. "زيارة سرية | كاروهات". karohat.com (in Larabci). Archived from the original on 2021-08-28. Retrieved 2021-08-28.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe
  • Secret Visit on IMDb
  • Secret Visit on elCinema
  • Shafik, Viola. "Youssef Chahine: DEVOURING MIMICRIES OR JUGGLING WITH SELF AND OTHER (EGYPT)." Ten Arab Filmmakers: Political Dissent and Social Critique, edited by Josef Gugler, Indiana University Press, 2015, pp. 98–121. JSTOR, www.jstor.org/stable/j.ctt16gzbbw.10. Accessed 6 Sept. 2021.