Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen. Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.[1]

Osheniya
General information
Yawan fili1,260,000 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa20°S 170°E / 20°S 170°E / -20; 170
Bangare naOceania (en) Fassara
Kasano value
Territoryno value
Taswirar Osheniya

Kasashe gyara sashe

Kasashe masu cin gashin kansu.

TutaKasa
Asturaliya
Micronesia
Fiji
Kiribati
Tsibiran Mashal
Nauru
Sabuwar Zelandiya
Palau
Sabuwar Gini Papuwa
Samoa
Tsibiran Solomon
Tonga
Tuvalu
Vanuatu

Kasashen da suke a karkashin ikon gudanarwar wasu kasashen kokuma wadan da basu da cikakkiyar mulkin kansu. Dukkan wadannan tsuburai ne.

TutaTsuburiKarkashin
American SamoaBata shiga cikin majalisar dinkin duniya ba
Christmas IslandAustralia
CocosAustralia
Easter IslandChile
French PolynesiaFaransa
GuamBata shiga cikin majalisar dinkin duniya
New CaledoniaFaransa
Norfolk IslandAustralia
Northern Mariana IslandsAmurka
Pitcairn IslandsBirtaniya
TokelauNew Zealand
Wallis and Futuna Faransa

Kasashe masu dangantaka da kasar New Zealand

TutaKasa
Cook Islands
Niue

Kasashe rukunin tsuburan Micronesia

TutaKasa
Chuuk
Kosrae
Pohnpei
Yap

Manazarta gyara sashe

  1. Wells, John C. (2008). Longman Pronunciation Dictionary (3rd edition ed.). ISBN 9781405881180.CS1 maint: extra text (link)