Sabuwar Gini (da Tokpisinanci Niugini; da Indonesiyanci Papua) tsibiri ne, da ke a Tequn Pacific. An raba tsakanin Indonesiya da Sabuwar Gini Papuwa. Tana da filin marubba’in kilomita 785,753 da yawan mutane 11,306,940 bisa ga jimillar 2014.

Sabuwar Gini
General information
Gu mafi tsayiPuncak Jaya (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara164 m
Tsawo2,398 km
Fadi400 km
Yawan fili785,753 km²
Suna bayanGuinea (en) Fassara
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa5°S 140°E / 5°S 140°E / -5; 140
Bangare naAustiraliya
KasaIndonesiya da Sabuwar Gini Papuwa
TerritoryPapua (en) Fassara
Flanked byArafura Sea (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Sabuwar Gini.