Nikola Vlašić[1][2][3] haifaffen ranar 4 ga watan Oktoba ne a shekarar 1997 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Croatia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko kuma ɗan gefe na dama don ƙungiyar kwallon kafar Torino a Serie A na Italiya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Croatia.[4] [5]

Nikola Vlašić
Rayuwa
HaihuwaSplit (en) Fassara, 4 Oktoba 1997 (26 shekaru)
ƙasaKroatiya
Ƴan uwa
MahaifiJoško Vlašić
AhaliBlanka Vlašić (en) Fassara
Karatu
HarsunaCroatian (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Croatia national under-21 football team (en) Fassara-
  Croatia national under-17 football team (en) Fassara2013-201381
  HNK Hajduk Split (en) Fassara2014-20178611
  Croatia national under-19 football team (en) Fassara2015-
  Everton F.C. (en) Fassara2017-2019120
  Croatia national association football team (en) Fassara2017-397
  PFC CSKA Moscow (en) Fassara2018-2019255
  PFC CSKA Moscow (en) Fassara2019-20216123
West Ham United F.C. (en) Fassara2021-191
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa27
Tsayi178 cm

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Nikola_Vla%C5%A1i%C4%87
  2. https://www.espn.com/soccer/player/_/id/206378/nikola-vlasic
  3. https://www.transfermarkt.com/nikola-vlasic/profil/spieler/293200
  4. https://www.soccerbase.com/players/player.sd?player_id=78724
  5. https://www.espn.com/soccer/player/_/id/206378/nikola-vlasic