Mateo Kovačić Kwararren dan ƙwallon ƙafa na ƙasar Kroatiya wanda yake bugawa kungiyar Chelsea FC da take Ingila a matsayin dan tsakiya.

Mateo Kovačić
Rayuwa
HaihuwaLinz, 6 Mayu 1994 (30 shekaru)
ƙasaKroatiya
Harshen uwaCroatian (en) Fassara
Karatu
HarsunaCroatian (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Croatia national under-17 football team (en) Fassara2009-2011150
  Croatia national under-19 football team (en) Fassara2009-201040
  GNK Dinamo Zagreb (en) Fassara2010-2013436
  Croatia national under-21 football team (en) Fassara2010-201470
  Inter Milan (en) Fassara2013-2015805
  Croatia national association football team (en) Fassara2013-955
Real Madrid CF2015-2019731
Chelsea F.C.2018-2019320
Chelsea F.C.2019-20231104
Manchester City F.C.2023-00
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa8
Nauyi75 kg
Tsayi177 cm
Mateo Kovacic
Mateo Kovacic

Tarihi