Java (lafazi: /djava/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 128,297 da yawan mutane 136,563,142 (bisa ga jimillar shekarar 2010).

Java
General information
Gu mafi tsayiSemeru (en) Fassara
Height above mean sea level (en) Fassara3,676 m
Tsawo1,062 km
Fadi199 km
Yawan fili128,297 km²
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa7°29′30″S 110°00′16″E / 7.4916666666667°S 110.00444444444°E / -7.4916666666667; 110.00444444444
Bangare naGreater Sunda Islands (en) Fassara
WuriJava Sea (en) Fassara
KasaIndonesiya
Flanked byTekun Indiya
Java Sea (en) Fassara
Bali Strait (en) Fassara
Sunda Strait (en) Fassara
Madura Strait (en) Fassara
Ƙasantuwa a yanayin ƙasaGreater Sunda Islands (en) Fassara
Southeast Asia (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Mountaineering (en) Fassara
Taswirar Java.