Tekun Indiya shine teku na ukku mafi girma a fadin duniya. Ya shafe kimanin arabba'i 70,560,000 km2. Tekun yana kuma zagaye ne da nahiyar Asiya daga arewa, nahiyar Afrika daga yamma, Ostireliya daga gabas, sai kuma yankin Antatika daga kudu.

Tekun Indiya
General information
Fadi10,000 km
Yawan fili76,174,000 km²
70,560,000 km²
Vertical depth (en) Fassara7,450 m
3,711 m
Volume (en) Fassara282,650,000 km³
264,000,000 km³
Suna bayanIndiya
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa20°S 80°E / 20°S 80°E / -20; 80
Bangare naWorld Ocean (en) Fassara
Kasano value
Hydrography (en) Fassara
Inflow (en) Fassara
Ruwan ruwaIndian Ocean basin (en) Fassara
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya tashi daga USS Carl Vinson (CVN 70) yayin wani ci gaba a tsaye tare da HMAS Sirius (O 266) a cikin Tekun Indiya.
wata cikin tekun Indiya
Taswirar tekun Indiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta gyara sashe