[1]

Jami'ar Bayero

Bayanai
Suna a hukumance
Bayero University
Iripublic university (en) Fassara da jami'ar bincike
ƘasaNajeriya
LaƙabiBUK
Aiki
Mamba naƘungiyar Jami'in Afrika
Harshen amfaniTuranci
Tarihi
Ƙirƙira1977
buk.edu.ng
Jami'ar Bayero.
New faculty of pharmaceutical science building Bayero
Faculty of basic medical science BUK

Jami'ar Bayero Kano,wacce ake kira da Buk Bayero University kano, tana daga cikin manyan jami'a a yankin Arewa, tana garin Kano,a jihar Kano, Nijeriya. An kuma kafa ta a shekara ta alif 1962) Miladiyya (A.c). Tana da dalibai 37,747. Shugaban jami'ar shine Farfesa Muhammad Yahuza Bello.[2]

Tana da tsangayoyi na Kimiyyar Lafiyan Jiki, Noma, Adabi da ilimin Islamiyya, Kimiyyar Asibiti, ilimin Injiniya, Doka, Kimiyya, Kimiyyar Duniya da Muhalli, Kantin Magani, Kimiyyar Zaman Jama'a kuma Kimiyyar Na'ura mai Kwakwalwa da Fasahar Labarai.[3]

Dakin karatu a jami'ar

Manazarta gyara sashe