Georges Pompidou
Georges Pompidou (lafazi: /jorej fumefidu/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1911 a Montboudif, Faransa; ya mutu a shekara ta 1974 a Paris, Faransa. Georges Pompidou shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1974 (bayan Charles de Gaulle - kafin Valéry Giscard d'Estaing). .
🔥 Top keywords: Babban shafiMufti YaksFayil:Bihar district map.PNGCarles PuigdemontRadhika MerchantMasarautar KanoMusamman:SearchJerin Sarakunan KanoNamaste HenryHausawaYaƙin Duniya na IIKhalid Al AmeriKarin maganaJerin sunayen Allah a MusulunciDauda Kahutu RararaAnnabi IsahWikipedia:Kofan al'ummaAnnabi MusaAlqur'ani mai girmaMuhammadNajeriyaMusamman:MyTalkWikipidiyaMusamman:RecentChangesTattaunawar user:GwankiHausa BakwaiUsman Dan FodiyoKatsina (jiha)BayajiddaHarshen HausaIstiharaKungiyar Kwadago ta NajeriyaMomee GombeBukukuwan hausawa da rabe-rabensuTaken NajeriyaTaimako:BayanaiSaudi ArebiyaBauchi (jiha)Annabi Yusuf