Victor Osimhen

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Victor Osimhen (an haife shi a shekara ta 1998) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2017.

Victor Osimhen
Rayuwa
HaihuwaLagos, 29 Disamba 1998 (25 shekaru)
ƙasaNajeriya
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  VfL Wolfsburg (en) Fassara2017-2019160
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2017-84
R. Charleroi S.C. (en) Fassara2018-20193620
Lille OSC (en) Fassara2019-3818
  S.S.C. Napoli (en) Fassara2020-8547
Manchester United F.C.2024-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Lamban wasa9
Nauyi78 kg
Tsayi186 cm
IMDbnm10994458
Victor Osimhen

HOTO