Seyni Kountché ɗan siyasan Nijar ne. An haife shi a shekara ta 1931 a Fandou, Yammacin Afirkan Faransa; ya mutu a shekara ta 1987 a Paris, Faransa. Seyni Kountché shugaban kasar Nijar ne daga Afrilu 1974 zuwa Nuwamba 1987 (bayan Hamani Diori - kafin Ali Saibou).

Seyni Kountché
shugaban Jamhuriyar Nijar

Rayuwa
HaihuwaFandou Béri (en) Fassara, 1 ga Yuli, 1931
ƙasaNijar
MutuwaFaris, 10 Nuwamba, 1987
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (brain cancer (en) Fassara)
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da soja
DigiriJanar
Imani
Jam'iyar siyasaRundunar Tsaron Nijar
Seyni Kountché a shekara ta 1983.