Salula

Na'urar waya da ake kira da ita

Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.

wayar hannu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naWaya, mobile device (en) Fassara da cell phone and accessories (en) Fassara
Mabiyilandline telephone (en) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara1973
Hashtag (en) Fassaramobile
Has characteristic (en) Fassaracircuit switching (en) Fassara
Tarihin maudu'ihistory of mobile phones (en) Fassara
File:Force Shutdown Android Smartphone.jpg
Salula
Wayar hannu

Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.

Tarihi gyara sashe

salula

Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.

Amfanin salula gyara sashe

Kiran waya da salula

Daga cikin amfanin Salula akwai1. Kiran waya kai tsaye2. Aika saƙo3. Sauraren labaru 4. Kallon abubuwa musamman bidiyo5. Shiga yanar gizo6. Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su[1]

Manazarta gyara sashe