Manja
Manja wani mai ne wanda Kuma ake samun shi daga bishiyan kwa-kwa, amma fa ita bishiyar kwa-kwar kala-kala ce, akwai ta ci da ta manja, to anan kwakwa manja muke magana. Manja shima abune mai amfani a cikin jikin dan Adam[1].
Manja | |
---|---|
cooking oil (en) ![]() ![]() | |
![]() | |
Tarihi | |
Mai tsarawa | Elaeis guineensis (en) ![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/00/PalmOilSeller.jpg/220px-PalmOilSeller.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/00/Oil_Palm_Plantations_in_Melaka.jpg/220px-Oil_Palm_Plantations_in_Melaka.jpg)
Magani
gyara sasheYana maganin cutuka iri-iri.Ana kuma yin miya da manja, da girka shinkafa mafi akasarin. Ana yawan yin girki da manja, anfi yin amfani da manja a miya musamman da miyar kubewa Miya’s kuka.Galibi ana samun manja ne a kudancin Najeriya dan canne suke da bishiyoyin kwa-kwa da yawa.[2]
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/db/Palm_oil_in_a_bowl.jpg/220px-Palm_oil_in_a_bowl.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/5d/Palm_Oil_0.jpg/220px-Palm_Oil_0.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/91/Oil_palm_fruit.jpg/220px-Oil_palm_fruit.jpg)
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://m.facebook.com/DonBunkasaNahiyarAfrica/posts/163024385289829
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-04-12.
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantJerin Sarakunan KanoKola AbiolaYaƙin Duniya na IIGambiyaKarin maganaHausawaDauda Kahutu RararaMasarautar KanoMusamman:SearchUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciUmar M ShareefMusamman:RecentChangesKhalid Al AmeriNajeriyaMakkahUmar Ibn Al-KhattabIbrahim NiassAnnabi SulaimanAli NuhuWikipidiyaMomee GombeFayil:Washington DC printable tourist attractions map.jpgJigawaRitu Porna ChakmaBayajiddaUmar Abdul'aziz fadar begeMusulunciKanuriFayil:2023 Sudan clashes.svgSani Umar Rijiyar LemoSallar Idi BabbaBauchi (jiha)Enioluwa AdeoluwaKaduna (jiha)