Linzami shine sarkar da ake amfani da ita waje tafiyar da doki ta hanyar, tsayawa Ko shan kwana. Anayin linzami ne dA karfe, fata ko igiya kuma mafi yawan masu aikatashi sune makera.[1].

Linzami
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naequestrian equipment (en) Fassara
Bangare natack (en) Fassara
Doki da linzami

Manazarta gyara sashe

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Bridle