Abu Abdillah Muhammad bn Yazid bn Majah ( Larabci : ابو عبد الله محمد بن يزيد بن ماجه), wanda aka fi sani da Ibn Majah dan Fasha ne, malamin hadisi. [1] Tarin hadisansa Sunan bn Majah yana ɗaya daga cikin manyan litattafan hadisai shida . [2]

Ibn Majah
Rayuwa
HaihuwaQazvin (en) Fassara, 824
ƙasaDaular Abbasiyyah
MutuwaQazvin (en) Fassara, 20 ga Faburairu, 886
Karatu
HarsunaLarabci
Farisawa
MalamaiIbn Abi Shaybah
Sana'a
Sana'amuhaddith (en) Fassara
Wurin aikiHumulus lupulus (en) Fassara
Muhimman ayyukaSunan ibn Majah
Imani
AddiniMusulunci
Mabiya Sunnah

Tarihin rayuwa

gyara sashe

An haifi Ibn Majah a garin Qazwin, lardin Qazvin na Iran na wannan zamanin, a shekara ta 824 CE. Majah shi ne laƙanin mahaifinsa, ba na kakansa ba. Al-Dhahabi ya ambaci bin ayyukan Ibn Majah:

  • Sunan Ibn Majah: daya daga cikin manya manyan tarin hadisai
  • Kitab al-Tafsir: littafi ne na bayanin Alqurani
  • Kitab al-Tarikh: littafi ne na tarihi ko kuma, mai yiwuwa, jerin masu fada da hadisi.

Manazarta

gyara sashe
  1. Frye, ed. by R.N. (1975). The Cambridge history of Iran (Repr. ed.). London: Cambridge U.P. p. 471. ISBN 978-0-521-20093-6.
  2. Ludwig W. Adamec (2009), Historical Dictionary of Islam, p.139. Scarecrow Press. ISBN 0810861615.