Georges Pompidou (lafazi: /jorej fumefidu/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1911 a Montboudif, Faransa; ya mutu a shekara ta 1974 a Paris, Faransa. Georges Pompidou shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1974 (bayan Charles de Gaulle - kafin Valéry Giscard d'Estaing). .

Georges Pompidou
French co-prince of Andorra (en) Fassara

20 ga Yuni, 1969 - 2 ga Afirilu, 1974
President of the French Republic (en) Fassara

20 ga Yuni, 1969 - 2 ga Afirilu, 1974
Alain Poher (en) Fassara - Alain Poher (en) Fassara
member of the French National Assembly (en) Fassara

11 ga Yuli, 1968 - 15 ga Yuni, 1969
Jean Sagette (en) Fassara - Pierre Raynal (en) Fassara
District: Cantal's 2nd constituency (en) Fassara
member of the French National Assembly (en) Fassara

3 ga Afirilu, 1967 - 6 Mayu 1967
Jean Sagette (en) Fassara - Jean Sagette (en) Fassara
District: Cantal's 2nd constituency (en) Fassara
firaministan Jamhuriyar Faransa

14 ga Afirilu, 1962 - 10 ga Yuli, 1968
Michel Debré (en) Fassara - Maurice Couve de Murville (en) Fassara
Rayuwa
Cikakken sunaGeorges Jean Raymond Pompidou
HaihuwaMontboudif (en) Fassara, 5 ga Yuli, 1911
ƙasaFaransa
Harshen uwaFaransanci
Mutuwa4th arrondissement of Paris (en) Fassara, 2 ga Afirilu, 1974
MakwanciOrvilliers (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (sankaran bargo
lymphoma (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiLéon Pompidou
Abokiyar zamaClaude Pompidou (en) Fassara
Yara
Karatu
MakarantaLycée Louis-le-Grand (en) Fassara
Sciences Po (en) Fassara
École Normale Supérieure (en) Fassara
lycée Pierre-de-Fermat (en) Fassara
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da Ma'aikacin banki
Wurin aikiFaris
EmployersN M Rothschild & Sons (en) Fassara
Kyaututtuka
Aikin soja
Digirilieutenant (en) Fassara
Ya faɗaciYakin Duniya na II
Imani
AddiniCocin katolika
Jam'iyar siyasaUnion of Democrats for the Republic (en) Fassara
Union for the New Republic (en) Fassara
Rally of the French People (en) Fassara
IMDbnm1734895
Georges Pompidou a shekara ta 1969.
George Pompidou