Bawali
Bawali shine fitar da fitsari daga mafitarsa yabi ta cikin urethra sannan ya fita zuwa wajen jiki. Ita ce urinary system na yanayin excretion (fitar ruwa daga jiki). A likitan ce ana kiran su da micturition, voiding, uresis, ko, emiction.
![]() | |
---|---|
biological process (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | excretion (en) ![]() ![]() |
Uses (en) ![]() | urethra (en) ![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d4/Manneken_Pis_Brussel.jpg/220px-Manneken_Pis_Brussel.jpg)
Ga ƴan'adam lafiyayyu (da yawan cin dabbobi) yin bawali ganin dama ne, Ga jarirai, da wasu daga cikin tsofaffi, da kuma masu matsalolin neurologi, bawali agun su na faruwa ne kai tsaye. Kuma ga balagaggen mutum ya kanyi fitsari sau bakwai a rana.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ American Urological Association. "Diagnosis and Treatment of Overactive Bladder (Non-Neurogenic) in Adults: AUA/SUFU Guideline" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2015-04-26. Retrieved 2019-03-29.
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantJerin Sarakunan KanoKola AbiolaYaƙin Duniya na IIGambiyaKarin maganaHausawaDauda Kahutu RararaMasarautar KanoMusamman:SearchUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciUmar M ShareefMusamman:RecentChangesKhalid Al AmeriNajeriyaMakkahUmar Ibn Al-KhattabIbrahim NiassAnnabi SulaimanAli NuhuWikipidiyaMomee GombeFayil:Washington DC printable tourist attractions map.jpgJigawaRitu Porna ChakmaBayajiddaUmar Abdul'aziz fadar begeMusulunciKanuriFayil:2023 Sudan clashes.svgSani Umar Rijiyar LemoSallar Idi BabbaBauchi (jiha)Enioluwa AdeoluwaKaduna (jiha)