Sharjah (birni)
Sharjah , da Larabci ٱلشَّارقَة, birni ne dake a masarautar Sharjah, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Sharjah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimilar mutane 1,400,000. An gina birnin Sharjah a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.
Sharjah | |||||
---|---|---|---|---|---|
الشارقة (ar) | |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Taraiyar larabawa | ||||
Haɗaɗɗiyar daular larabawa | Emirate of Sharjah (en) | ||||
Babban birnin | Emirate of Sharjah (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,247,749 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 5,298.3 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Emirate of Sharjah (en) | ||||
Yawan fili | 235.5 km² | ||||
Altitude (en) | 14 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1793 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Sultan bin Mohamed Al-Qasimi (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) | ||||
Wasu abun | |||||
Yanar gizo | sharjah.ae |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantMusamman:SearchYaƙin Duniya na IIKarin maganaHausawaMusamman:RecentChangesArbeloaJerin sunayen Allah a MusulunciSkrtelNajeriyaJerin Sarakunan KanoKhalid Al AmeriTaimako:BayanaiSana'o'in Hausawa na gargajiyaUsman Dan FodiyoPatrick VieiraMuhammadAnnabi MusaDauda Kahutu RararaIstiharaMomee GombeAnnabi IsahSunday ManaraSallar Idi BabbaPradumWikipedia:Kofan al'ummaNamaste HenryAli NuhuMusulunciMufti YaksBayajiddaMasarautar KanoWikipidiyaHausa BakwaiJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaUser:BnHamid