Saliou Ciss (an haife shi a shekara ta alif dubu daya da dari tara da tamanin da tara 1989 a birnin Dakar, a ƙasar Senegal) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Senegal daga shekara ta 2012.

Saliou Ciss
Rayuwa
HaihuwaDakar, 15 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasaSenegal
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Tromsø IL (en) Fassara2010-2013712
  Senegal national under-23 football team (en) Fassara2011-201270
  Senegal national association football team (en) Fassara2012-
Valenciennes F.C. (en) Fassara2013-201420
  Senegal national association football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewafullback (en) Fassara
Lamban wasa21
Nauyi62 kg
Tsayi173 cm
Saliou Ciss
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.