Makoto Hasebe (an haife shi 18 ga Janairu 1984) tsohon kyaftin ne na tawagar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Japan, kuma a halin yanzu ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya da tsakiya don ƙungiyar Bundesliga Eintracht Frankfurt.

Makoto Hasebe
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaFujieda (en) Fassara, 18 ga Janairu, 1984 (40 shekaru)
ƙasaJapan
Ƴan uwa
Abokiyar zamaArisa Satō (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Urawa Red Diamonds (en) Fassara2002-200714912
  Japan national under-23 football team (en) Fassara2006-200660
  Japan national football team (en) Fassara2006-
  VfL Wolfsburg (en) Fassara2008-20131355
  1. FC Nürnberg (en) Fassara2013-2014140
  Eintracht Frankfurt (en) Fassara2014-2092
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa20
Nauyi72 kg
Tsayi180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe