Kingsley Coman (an haife shi 13 ga Yuni 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan ƙwallon ƙafa na ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Faransa.

Kingsley Coman
Rayuwa
Cikakken sunaKingsley Junior Coman
HaihuwaFaris, 13 ga Yuni, 1996 (28 shekaru)
ƙasaFaransa
Harshen uwaFaransanci
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  France national under-16 association football team (en) Fassara2011-201290
  France national under-17 association football team (en) Fassara2012-201383
  France national under-18 association football team (en) Fassara2013-201461
  France national under-19 association football team (en) Fassara2013-201572
Paris Saint-Germain F.C. Reserves and Academy (en) Fassara2013-2014160
Paris Saint-Germain2013-201430
  Juventus FC (en) Fassara2014-2017150
  France national under-21 association football team (en) Fassara2014-92
  France national association football team (en) Fassara2015-558
  FC Bayern Munich2015-2017426
  FC Bayern Munich2017-15534
 
Muƙami ko ƙwarewawing half (en) Fassara
Lamban wasa11
Nauyi76 kg
Tsayi180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe