José María Giménez

José María Giménez de Vargas (an haife shi 20 ga watan Janairu, Shekara ta 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Uruguay wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar La Liga ta Atlético Madrid kuma kyaftin din tawagar ƙasar Uruguay.

José María Giménez
Rayuwa
Cikakken sunaJosé María Giménez de Vargas
HaihuwaCanelones (en) Fassara, 20 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasaUruguay
Karatu
HarsunaYaren Sifen
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Danubio F.C. (en) Fassara2012-2013160
  Uruguay national under-20 football team (en) Fassara2013-2014110
Atlético Madrid (en) Fassara2013-
  Uruguay national football team (en) Fassara2013-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Lamban wasa13
Nauyi76 kg
Tsayi185 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
🔥 Top keywords: