Christ-Emmanuel Faitout Maouassa (an haifeshi ranar 6 ga watan Yuli, 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na Lens na Ligue 1, a kan aro daga ƙungiyar Belgian Pro League Brugge.

Faitout Maouassa
Rayuwa
HaihuwaVillepinte (en) Fassara, 6 ga Yuli, 1998 (25 shekaru)
ƙasaFaransa
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  France national under-17 association football team (en) Fassara2014-2015110
  France national under-17 association football team (en) Fassara2014-2015
  France national under-18 association football team (en) Fassara2015-
  A.S. Nancy-Lorraine (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Lamban wasa17
Nauyi74 kg
Tsayi170 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe