Fadar Gwamnati
Fadar Gwamnati itace mazauni inda shugaban kasa, ko shugaban gwamnati, ko gwamna, ko shugaban addini, shugabannin hukumomin duniya, ko wasu manyan mutane ke zama da gudanar da harkoki. Zai iya zama ko kuma akasin haka ace nan ne yake gudanar da ayyukokinsa da rayuwarsa.
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | gida, government building (en) ![]() ![]() |
- Fadar Gwamnatin shugaban kasar Serbia
- Gidan gwamnatin Amurka White House
- Radar gwamnati, Baku
- fadar gwamnati, Adelaide
- fadar gwamnati,Eritrea
- fadar gwamnati na Elysette Namur nuit.
🔥 Top keywords: Babban shafiCarles PuigdemontFayil:Bihar district map.PNGRadhika MerchantKola AbiolaJerin Sarakunan KanoDauda Kahutu RararaMusamman:SearchYaƙin Duniya na IIKhalid Al AmeriSallar Idi BabbaAhmad S NuhuMasarautar KanoUsman Dan FodiyoJerin sunayen Allah a MusulunciHausawaMusamman:RecentChangesKarin maganaMomee GombeNajeriyaDuniyaMusamman:MyTalkUmar M ShareefAnnabi SulaimanDavid OspinaSaudi ArebiyaMuhammadu BuhariRukuni:Webarchive template wayback linksTaimako:BayanaiAbubakar D. AliyuBola TinubuBahayaMakkahIbrahim NiassUmar Abdul'aziz fadar begeJerin ƙasashen AfirkaMufti YaksAnnabi IsahAlbani Zaria