Annabi
Kalmar Annabi an samo ta ne daga kalmar Larabci watoالنبي kuma tana nufin mutum wanda musulmai sukai imani cewar Allah yana aiko mala'ika Jibrilu a gare shi,Kuma da yaran harshen larabci tana nufin mutum wanda mai bada labari A hasashen Hausa kalmar tana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama a duk lokacin da aka fadeta ba tare da ansa sunan wani Annabi ba a gaban kalmar misali mutum yace Annabi yace to abin da zai zo zuciyar mai saurare yana nufin Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.
Annabawa a Musulunci | |
---|---|
sana'a | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | conceptual character (en) , manzo da Quranic character (en) |
Jinsi | namiji |
Honorific suffix (en) | Peace be upon him (en) |
Depicts (en) | Ḥizb Allāh (en) |
Yadda ake kira mace | Prophetin des Islam da profeta del islam |
Annabawa a Muslunci gyara sashe
Littafan da Allah ya saukar wa annabawa gyara sashe
Manazarta gyara sashe
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGCarles PuigdemontDauda Kahutu RararaMaryam NawazKhalid Al AmeriYaƙin Duniya na IIHausawaKarin maganaSpecial:SearchJerin sunayen Allah a MusulunciMontanaRoberto CarlosUsman Dan FodiyoUmar M ShareefHelp:BayanaiSpecial:MyTalkFuruciNajeriyaKano (birni)Ja'afar Mahmud AdamWikipedia:Kofan al'ummaHarshen HausaUmar Ibn Al-KhattabUmar Abdul'aziz fadar begeAlqur'ani mai girmaJerin ƙasashen AfirkaIbrahim Ahmad MaqariIbrahim NiassIstiharaGrand PHausa BakwaiImam Malik Ibn AnasMusulunciIndiyaSani Umar Rijiyar LemoXGFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgJerin yawan habakar mutane a jahohin Najeriya