Tehran (da Farsi: تهران) birni ne, da ke a yankin Tehran, a ƙasar Iran. Shi ne babban birnin ƙasar Iran daga shekarar 1796. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2018, Tehran tana da yawan jama'a 14,700,000. An gina birnin Tehran kafin karni na sittin kafin haihuwar Annabi Issa.

Tehran
تهران (fa)


Inkiyaدار السلطنه
Wuri
Map
 35°42′N 51°25′E / 35.7°N 51.42°E / 35.7; 51.42
Ƴantacciyar ƙasaIran
Province of Iran (en) FassaraTehran Province (en) Fassara
County of Iran (en) FassaraTehran County (en) Fassara
District of Iran (en) FassaraCentral District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi8,693,706 (2016)
• Yawan mutane12,673.04 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiFarisawa
Labarin ƙasa
Bangare naGreater Tehran (en) Fassara
Yawan fili686 km²
Altitude (en) Fassara1,200 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira20 ga Maris, 1794
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaIslamic City Council of Tehran (en) Fassara
• GwamnaAlireza Zakani (en) Fassara (2 Satumba 2021)
Ikonomi
KuɗiIranian rial (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo13ххх-15ххх
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho021
Wasu abun

Yanar gizotehran.ir
Tehran.

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe