Girka'[1] ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai.

Girka
Ελλάδα (el)
Ελλάς (el)
Ελληνική Δημοκρατία (el)
Flag of Greece (en) Coat of arms of Greece (en)
Flag of Greece (en) Fassara Coat of arms of Greece (en) Fassara


TakeHymn to Liberty (en) Fassara (1865)

Kirari«Eleftheria i thanatos (en) Fassara»
Suna sabodaGreeks (en) Fassara
Wuri
Map
 38°30′N 23°00′E / 38.5°N 23°E / 38.5; 23

Babban birniAthens
Yawan mutane
Faɗi10,482,487 (2021)
• Yawan mutane79.44 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiGreek (en) Fassara
Demotic Greek (en) Fassara
Modern Greek (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naSoutheast Europe (en) Fassara, Tarayyar Turai, European Economic Area (en) Fassara da Majalisar Ɗinkin Duniya
Yawan fili131,957 km²
• Ruwa2.3 %
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum
Wuri mafi tsayiMount Olympus (en) Fassara (2,919 m)
Wuri mafi ƙasaCalypso Deep (en) Fassara (−5,269 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiThird Hellenic Republic (en) Fassara
Ƙirƙira25 ga Maris, 1821 (Julian)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiparliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Greece (en) Fassara
Gangar majalisaHellenic Parliament (en) Fassara
• President of Greece (en) FassaraKaterina Sakellaropoulou (en) Fassara (13 ga Maris, 2020)
• Prime Minister of Greece (en) FassaraKyriakos Mitsotakis (en) Fassara (8 ga Yuni, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara214,873,879,834 $ (2021)
KuɗiEuro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo.gr (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+30
Lambar taimakon gaggawa*#06#, 100 (en) Fassara, 166 (en) Fassara da 199 (en) Fassara
Lambar ƙasaGR
NUTS codeEL
Wasu abun

Yanar gizogovernment.gov.gr
Athens, tashar jiragen ruwa na Piraeus
Majalisar Athens, tsohon gidan sarauta
Tutar Girka.

Babban birnin ƙasar Girka Athens ne.Girka yana da yawan fili kimani na kilomitaarabba'i 131,957. Girka tana da yawan jama'a 10,768,477, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Girka yana da iyaka da ƙasashen huɗu: Albaniya a Arewa maso Yamma, Masadoiniya ta Arewa da Bulgeriya a Arewa, da Turkiyya a Arewa maso Gabas. Girka ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1822.

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Girka Katerina Sakellaropoulou ce. Firaministan ƙasar Girka Kyriakos Mitsotakis ne daga shekara ta 2019.

Epidaurus, tsohon gidan wasan kwaikwayo

Manazarta gyara sashe

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.